Hello everybody, I hope you’re having an incredible day today. Today, I’m gonna show you how to make a distinctive dish, cabbage roll. One of my favorites food recipes. For mine, I’m gonna make it a little bit tasty. This will be really delicious.
Cabbage Roll is one of the most well liked of recent trending meals in the world. It’s appreciated by millions every day. It’s easy, it is quick, it tastes yummy. They’re nice and they look fantastic. Cabbage Roll is something which I have loved my entire life.
To begin with this recipe, we have to first prepare a few components. You can cook cabbage roll using 15 ingredients and 12 steps. Here is how you cook it.
The ingredients needed to make Cabbage Roll:
- Take 1 medium cabbage
- Get Flour (1 cup)
- Take Bread crumbs
- Take Carrot (4 mediums)
- Take Green pepper (1 big)
- Take Onion (2 big)
- Prepare Red pepper (2)
- Prepare Mint powder
- Prepare Spices
- Take Curry
- Prepare Seasoning
- Get Salt (pinch)
- Take Suger (tbspn)
- Get Olive oil (4 tbl spn)
- Prepare Egg (2)
Steps to make Cabbage Roll:
- Da farko za'a tankade flour a ajiyeta a gefe, a yayyanka albasa shima a ajiyesa gefe, a sami bread crumbs shima a ajiyesa gefe guda
- A yayyanka green pepper shima a ajiyesa gefe haka red pepper shi kuma a jajjaga sa a ajiye sa a gefe ko kuma shima in kinaso zaki iya yayyankawa, sai carrot shima a yayyaka a dan tafasa sama sama a ajiyesa shima gefe yasha iska
- Uwar gida zatasa olive oil nata ko kuma ordinary man gyadan ta a pan kaman 4 tlb spn in yayi zafi sai ki juye albasanki a ciki yadan fara soyuwa don yayi kamshi, in albasan tadan yi mituna sai a juye duka kayan hadin a ciki wadanda muka lissafo a sama a ci gaba da juyasu tareda spices din da seasoning, curry, mint powder da dan salt kadan
- Idan sun dan soyu sai ki kada kwai kaman guda 2 sai ki juye a ciki ta ko ina, sai ki rufe da murfi ki barsu sudan hada jikinsu ki rage wutan
- Idan yadan fara soyuwa sai ki bude kisa chokali mai yatsu kidan faffasa kinsan kwan zaisa su kama jikinsu, to sai kidan dagargazasu, zakiga sun dan sassake kaman yadda huto na biyu ya nuna. Daga nan sai a sauke a ajiyesa a gefe yasha iska
- Zaki daddaye cabbage din silla silla, a wanke sa ya wanku sai a zuba a tukunya a daura a wuta
- Bayan ya nuna sai ki cire wannan gum din na bayan me tauri da wuka a hankali karki taba jikin cabbage din sai ki ajiyesa akan chopping board dinki ko wani abu mai fadi sai ki dan buda sa
- Sai ki dauko wannan kayan hadin da kika ajiye yasha iska ki zuba a gefen cabbage din sai ki nannade sa
- Kota ina ki rufe har gefen
- Ki kawo flour dinki da kika tankade ki zuba seasonings, suger and salt, ki kwaba da ruwa amma yadanyi kauri kwabin
- Sai ki dau wannan nadin cabbage din ki tsoma a cikin hadin flour din ki juya sa sai ki cire kisa a cikin bread crumbs ki jujjuya ya rufe flour din sai ki cire
- Ki tsoma sa a mai ya soyu yadanyi ja sai ki cire a man. Masha Allah cabbage roll ya gamu sai ci, za'a iyayin breakfast dashi asha da tea ko asha ang drink of choice. Enjoyyyyy😙😙😙
So that is going to wrap this up with this special food cabbage roll recipe. Thank you very much for your time. I am sure you will make this at home. There’s gonna be interesting food in home recipes coming up. Remember to bookmark this page on your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!


